#5: Bayanin Yadda Data ke tafiya a Network | OSI Model | Networking in Hausa
https://youtu.be/N-y4pqIZn-k?si=CFpxzsJM5ZdnPs8p
Cikakken bayanin hanyoyin da data ke bi tun daga sender zuwa ga receiver wato OSI Model Architecture (Open Systems Interconnection), da yadda data ke wakana a Yanar Gizo. Darasi na Biyar kenan a jerin karatuttukan mu na Networking da Harshen Hausa. Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer Networks a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.
Mungode!!
#smallwixard
Zaku iya Samunmu Kai Tsaye ta Manhajar WhatsApp a wannan Layin
+2349070801010
ko Kuma Email: smallwixard@gmail.com
Facebook Page:
https://web.facebook.com/profile.php?…
Instagram:
https://www.instagram.com/small_wixard/
Tiktok:
@smallwixard
Views : 86
model osi